Rundunnar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wasu samari da ake zargin su da amfani da Baburin Adaidaita Sahu wajen satar wayar fasinjan da suka dauka....
Kungiyar kasuwar waya ta Beruit a jihar Kano ta ce, Bata gari ne suka fara dukan dirkar ginin benen da ya rushe a Kasuwar Beirut. Shugaban...
Babbar kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a unguwar Rijiyar Lemo, karkashin mai shari’a Abdu Abdullahi Wayya, wata mata ta shigar da kara, tana neman mijinta...
Shugaban gamayyar kungiyoyin kasuwar Kantin Kwari a jihar Kano, Alhaji Sagir Wada Sharif, ya ce, sun yi asarar sama Naira Miliyan Hudu, sakamakon iftila’in ambaliyar ruwa...
Manchester City ta kammala daukar dan wasa Manuel Akanji daga Borussia Dortmund. Dan wasan mai shekaru 27 a duniya ya rattaba hannu kan kwantiragin shekaru biyar,...
Sabon dan wasan gaban Manchester United, Marcus Dos Santos Antony, ya bayar da dalilan da ya sanya ya koma kungiyar. Manchester United ta tabbatar da kammala...
Gwamnatin jihar Legas ta ce wadanda suka saba dokar hana zirga-zirgar babura ta Achaba za su fuskanci daurin shekaru uku a gidan gyaran hali, yayin da...
Hukumar Agajin Gaggawa ta Kasa (NEMA), ta ce kimanin gawawwaki 15 ne aka gano a kogin Ngadabul da ya mamaye birnin Maiduguri na jihar Borno. Muhammad...