Hukumar gudanarwar kasuwar Kantin Kwari a jihar Kano, ta ce, gwamnatin jihar Kano, za ta za a raba wa ‘yan kwari tallafin ambaliyar ruwa itama. Shugaban...
Hukumar kula da gidan ajiya da gyaran hali ta jihar Kano, ta ce, Dan Chinan da ake zargi da kasha budurwarsa a Kano, zai iya neman...
Kungiyar Bijilante da ke unguwar Ja’en Layin Dagaci a karamar hukumar Gwale, jihar Kano, sun kama wasu matasa ake zargi su da haura wa gida suna...
Wani magidanci mazaunin garin Hadejia, a jihar Jigawa, Malam Bala Kofu yace, al’ummar garin kwana garin kwana suka yi basu yi bacci ba, sakamakon fargabar yin...
Sufeto-Janar na ‘yan sanda, IGP, Usman Alkali Baba, ya yi Allah-wadai da mummunan harin da aka kai wa wata jami’ar su mai suna Insifekta Teju Moses....
Dan wasan tsakiya na Leicester City, Wilfred Ndidi, ba zai buga wasan sada zumunci da Najeriya za ta fafata da Algeria sakamakon rauni da ya samu...
Kungiyar kare hakkin musulmi ta (MURIC), ta jinjinawa gwamna Charles Soludo na jihar Anambra kan dokar hana ‘yan mata ‘yan makaranta sanya kananan siket a makarantun...