Yayin jawabinta na farko a bainar jama’a sabuwar firaministan Birtaniya, Liz Truss, ta yi alkawarin kare ‘yan Birtaniyya daga gurgunta tasirin hauhawar farashin makamashi, ta kuma...
Gwamnatin tarayya ta kafa wani kwamitin da zai sake duba bukatun kungiyar ASUU a kan ba aiki ba albashi. Kungiyar ta tsunduma yajin aiki ne a...
Ana zargin wata ‘yar film a masana’antar shirya fina-fnai ta Kannywood, ta gartsawa wani yaro cizo, sakamakon rigima da ta kaure a tsakanin su, a unguwar...
Al’ummar unguwar ‘Yan Awaki da ke karamar hukumar binin Kano, sun samu nasarar ceto wani wani matashi da aka yi zargin, ya yi yunkurin hallaka kan...
Kungiyar malaman jami’o’i, ASUU, reshen jami’ar jihar Gombe, ta yi watsi da kiran da mahukuntan jami’ar suka yi na a dawo da harkokin ilimi. Shugaban kungiyar...
Sabuwar firaministar Burtaniya Liz Truss ta gana da Sarauniya a fadarta da ke Balmoral Castle a wani bangare na shirye-shiryen rantsar da ita a matsayin firaministar...
A yau ne iyalan tsohon firaministan Burtaniya Boris Johnson ke tattara komatsansu a shirye-shiryen da suke yi na bankwana da gidan firaministan wanda ke Downing Street,...
Shugaban hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA, kuma daya daga cikin ‘yan kwamitin rusau, a kasuwar Kantin Kwari, Hon. Baffa Babba Dan-Agundi...
Shugaban kungiyar masu gidaje na kasuwar Kantin Kwari a jihar Kano, Alhaji Balarabe Tataye, ya ce, suna bukatar ayi kamar yadda gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi...
Shugaban Ukraine, Volodymyr Zelensky, ya bukaci sabon shugaban masu ra’ayin mazan jiya na Birtaniyya, Liz Truss da ta yi aiki tare da gwamnatin Ukraine don taimakawa...