Mai horas da tawagar Super Eagles, Jose Peseiro ya kagu ya ga ya fafata a wasan sada zumunta da kungiyar za ta yi da Algeria. Peseiro...
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma a halin yanzu Sanata mai wakiltar Kano ta tsakiya, Malam Ibrahim Shekarau ya tabbatar wa da Majalisar Dattawa sauya shekarsa zuwa...
Majalisar Dattawa ta tabbatar da nadin Mai Shari’a, Olukayode Ariwoola, a matsayin sabon Alkalin Alkalai (CJN) na kasa. Wannan ci gaban dai ya biyo bayan tantance...
Kotun kolin masana’antu ta kasa ta umarci kungiyar malaman jami’o’i ta ASUU, da ta janye yajin aikin da ta shiga na watanni kusan bakwai da ta...
Kotun majistret mai lamba 30, karkashin mai shari’a Hanif Sunusi Yusuf, ta aike da dan China da ake zargi da kashe budurwarsa ‘yar Kano, gidan gyaran...
Rikicin shugabanci da ya dabaibaye hukumar kwallon kafa ta jihar Taraba ya dauki sabon salo, Wannan na zuwa ne yayin da wata babbar kotun tarayya da...