Hukumar tunkudo wutar lantari ta kasa TCN, ta bukaci mahukuntan jihar Kano da su tsaya kai da fata don ceto jihar daga cikin mawuyacin halin da...
Kotun majistret mai lamba 19 karkashi jagorancin mai shari’a Binta Galadanci, ta fara sauraron wata shari’a wadda ‘yan sanda suka gurfanar da Ahmad Dahiru mai Huddadu,...
Tsohon shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari, ya nemi afuwar ‘yan kasar kan tsauraran matakan da ya rinka dauka yayin da yake kan karagar mulkin Najeriya, da...
Mataimakin Shugaban Majalisar Dattijai, kuma sanatan Kano ta Arewa Hon. Barau’u I Jibril, ya bada gudunmawar kudi Naira Miliyan 2 ga ‘yan Kasuwar Bagwai, da suka...
Walin Kazaure, Sanata Dakta Babangida Hussaini ya bukaci ‘yan Najeriya da su kasance masu da’a tare da fatan samun ingantacciyar rayuwa a kasar nan. Dakta Babangida...
Babban kwamandan kungiyar sintirin Bijilante ta kasa reshen jihar Kano Ubale Barau Muhammed Badawa, ya ce jami’an su za su kara hobbasa wajen hada kai da...
Rundunar ‘yan sandan Kano, ta tabbatar da mutuwar matashin nan da ake zargi da laifin aikata fashi da makami ta hanyar amfani da Danbuda wajen yiwa...
Limamin masaallacin juma’a na kwanar Kuntau dake karamar hukumar Gwale Malam Bakir Kabir Khalil kofar kwaru, ya ja hankalin iyaye kan su kara tsayawa kai da...
Wata Gobara da ta tashi a unguwar Tudun Wada Birget, dake karamar hukumar Nasarawa a jihar Kano, ta yi sanadiyyar konewar mutane takwas a cikin wani...
Hadaddiyar kungiyar masu magungunan addinin musulunci ta kasa reshen jihar Kano Islamic Medicine Practetional Association IMPA, ta shawarci ya’yan ta da su kara himma wajen neman...