Rundunar tsaro ta Civil Defense dake jihar Kano ta ce, matashin da ake zargi da laifin kashe mahaifinsa da hotan bidiyonsa ya karade shafukan sada zumunta...
Kotun kolin kasar nan ka iya yanke hukunci ranar Juma’a 12 ga watan Janairu kan kujerar gwamnan Kano. Jaridar the nation ta ruwaito cewa Cikin jadawalin...
Kungiyar daliban kasar nan ta bukaci gwamnatin Najeriya, da ta sake nazarta matakin haramta digirin Jamhuriyyar Benin, a cikin kasar lura da yadda hakan zai shafi...
Ma’aikatar Ilimi ta jihar kano ta sanar da ranar komawa makaranta, domin fara daukar karatun zango na biyu, ga daliban makarantun kwana dama na jeka ka...
Ma’aikatar Ilimi ta jihar kano ta sanar da ranar komawa makaranta, domin fara daukar karatun zango na biyu, ga daliban makarantun kwana dama na jeka ka...
Babban kwamandan hukumar Hisbah na jihar Kano Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, ya hori jami’an hukumar da su kara himma wajen gudanar da ayyukansu cikin basira tare...
Limamin masallacin juma’a na unguwar Bachirawa kwanar Madugu bangaren yamma dake karamar hukumar Ungogo a Kano, Alkali Umar Sunusi Dan Baba Dukurawa, ya shawarci al’umma da...
Majalisar Dokokin Kano ta ce fatan ta shine gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusif yayi nasara a hukuncin da kotun kolin kasar nan zata yanke kan...
Limamin masallacin juma’a na Usman Bin Affan dake kofar Gadan Kaya Dakta Abdallah Usman Umar, ya gargadi iyaye da su kaucewa yiwa ya’yansu auren dole, wanda...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta tabbatar da cewar matashin nan mai suna Yusif Haruna da aka fi sani da Lagwatsani san shekari 18, da ake...