Rundunar ‘yan sandan jihar Ogun, ta samu nasarar kama wani gungun mutane da suka ƙware wajen cinikin sassan jikin dan adam domin yin tsafi. Kwamishinan ‘yan...
Ƙungiyar motocin Sufuri da ɗaukar Ma’aikata ta kasa (RTEAN), ta Dakatar da shugaban tashar kwanar dawaki Chapel A, Alhaji Hamisu Danladi Baba, bisa zarginsa da ɓata...
Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya shawarci mahukunta da su kara himma wajen samar da hanyoyin wayar da kan al’umma ta yadda za’a...
Wasu yan jam,iyyar NNPP anan kano sun shigar da karar wani tsohon shugaban karamar hukuma. Mutanen dai sun yi karar hon Abdullahi Garba Ramat tsohon shugaban...
Wata matashiya mai suna Messi Ageyo, ta nemi daukin mahukunta bisa yadda take zargin wani dan kasar waje da take aiki a gidansa ya sakar mata...
Kungiyar kare hakkin dan adam ta Universal Declaration of Human Rights Network dake nan Kano, ta bukaci ‘yan kasuwa da Kamfanoni da su yi abinda ya...
Zauren gamayyar jam’iyyun kasar nan ta kasa reshen jihar Kano IPAC, ya ce kuskure ne yin kantomomi a jihar Kano, a don haka, ya ja hankalin...
Kasar Ivory Coast ta lashe gasar cin Kofin Nahiyar Afirka (AFCON) na 2023, bayan doke Najeriya da ci 2 da 1 a wasan karshe na gasar....
Limamin masallacin juma’a na Alfurkan dake nan Kano Farfesa Bashir Aliyu Umar, ya shawarci masu ruwa da tsaki da su samar da wani fanni da za’a...
Mai unguwar Bachirawa titin Jajira dake karamar hukumar Ungogo a Kano Mallam Abdulkadir Adamu, ya shawarci iyaye da su kara dagewa wajen kula da karatun ya’yan...