Babbar kotun tarayya mai lamba 3 da ke zamanta a jihar Kano, karkashin jagorancin Justice Abobeda, ta fara sauraran wata Shari’a wadda Alhaji Aminu Ado Bayero...
Fadar mai alfarma sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Abubakar Sa’ad na uku, ta sanar da ganin jinjirin watan Zul-Hijjah na shekarar 1445. Hakan na ƙunshe ne ta...
Hukumar hana sha da safarar miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA, ta kama wasu maniyyata aikin hajjin bana su huɗu, bisa zargin su da yunƙurin safarar miyagun...
Babbar kotun tarayya mai zamanta a Gyaɗi-gyaɗi a nan Kano, ta sanya ranar 13 ga wannan watan dan bayyana ra’ayinta a kan tattaunawar da lauyoyi suka...
Ƙungiyar likitoci da ke aiki da gwamnatin jihar Kano LAGGMDP, ta ce za ta tsunduma yajin aikin gargaɗi na makonni biyu, daga ranar 19 ga wannan...
Babbar kotun tarayya mai zamanta a Gyadi-gyadi a Kano, karkashin mai Shari’a Abdullahi Muhammad Liman, ta ɗage zaman da ta fara na sauraron shari’ar da Aminu...
Mai martaba sarkin kano Malam Muhammadu Sunusi na biyu, ya buƙaci mawadata da su ƙara ruɓanya ƙoƙarin su wajen rinƙa taimaka wa marayu da sauran marasa...
Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan dan Adam ta kasa da kasa wato International Human Rights Commission, ta ce akwai kamata ya yi yajin aikin kungiyoyin ƙwadago ya...
Guda daga cikin masana harkokin tsaro a ƙasar nan Janar Ibrahim Sani mai ritaya, ya ce akwai buƙatar shugabanni su rinƙa ɗora waɗanda suka dace akan...
Shugabannin riƙo na ƙanananan hukumomi 15 na Kano ta tsakiya, malamai da dukkanin masu riƙe da masarautun gargajiyar yankin, sun yi mubaya’a ga Sarkin Kano Mallam...