Connect with us

Kannywood

Cutar rashin ji: Jarumin Hollywood Bruce Willis ya hakura da yin fim

Published

on

Fitaccen jarumi a cikin masana’antar fina-finan Amurka ta Hollywood, Bruce Willis, ya samu matsala a kwakwalwar sa wanda ya janyo kunnen sa ya tabu, wanda hakan ya haddasa masa daina ji.

Bruce Willis mai shekaru 67, wanda iyalan sa suka tabbatar da hakan cewa, ya sanya shi ritayar dole na dai na fitowa a cikin harkokin fina-finai.

A wata sanarwa da iyalansa suka fitar, sun ce, an gano cewa, ya na fama da matsalar jin magana a sanadiyar matsalar ƙwaƙwBrucealwa.

Bruce Willis ya ya fito a cikin fim din Die Hard  da Red da Unbreakable Friends da dai sauransu da dama.

Kannywood

An yi jana’izzar Daraktan shirin Izzar So Nura

Published

on

Darakta a masana’antar fina-finan Kannywood, Nura Mustapha Waye ,ya rasu a safiyar ranar Lahadi.

Nura dai ya kasance daraktan fina-finai da dama ciki har da shirin nan mai dogon zango na Izzar So da a ke haskawa a shafikan Youtube.

Wakilin mu Abba Ibrahim ;Lafazi da ya halarci wajen jana’aizzar sa ya rawaito cewa, jaruman Kannywood da dama sun halarci wajen tare da yi masa addu’ar Allah ya gafarta masa.

Continue Reading

Kannywood

Kannywood: Za a yi jana’izar Jarumi SK a Kano

Published

on

Majiya daga masana’antar fina-finan Kannywood, ta tabbatar da mutuwar Jarumi Sani Garba wanda a ka fi sani da suna SK rasuwa.

Marigayi SK ya dais ha fama da jinya kafin rasuwar sa, wanda ya rasu da yammacin ranar Laraba.

Kannan wannan batun ne wakilin mu Aliyu Wali, ya tuntubi guda daga cikin masana’antar, Abdul Lafazee ya kuma tabbatar da rasuwar sa.

Haka zalika mun kuma tuntubi Nura Shela, shi ma daga cikin masana’antar ta Kannywood, wanda ya tabbatar da rasuwan marigayi SK, ya kuma ce za a yi Jana’izar sa a unguwar Mandawari da safiyar ranar Alhamis.

Tun a baya ne dai a ke ta rade-radin cewa Jarumin ya mutu har ya fito ya yi magana tun a lokacin cewa bai rasu ba.

Continue Reading

Trending