Connect with us

Manyan Labarai

Diogo Jota ya sake rattaɓa sabon ƙwantiragi a Loberpool

Published

on

Dan wasan gaba na Liverpool, Diogo Jota, ya sake rattaba hannu kan wata sabuwar yarjejeniya na dogon lokaci a Anfield.

Sabon kwantiragin Jota na yanzu, zai ƙare ne har zuwa karshen shekarar 2027, abin da ke kara kwarin gwiwa ga mai horaswar Liverpool Jurgen Klopp.

Tauraron dan kasar Portugal ya rattaba hannu kan kungiyar a lokacin bazara na 2020 a kan fan miliyan 41 daga Wolves, kuma nan da nan tauraruwarsa ta haskaka a ƙungiyar, tare da zira kwallaye masu yawa wadanda suka sanya sunansa a matsayin gwarzo a ƙungiyar ta Liverpool.

Ya zura kwallaye 13 a kakarsa ta farko a Liverpool, sai da ya sha fama da rauni a baya.

Amma hakan bai hana tsohon dan wasan Porto ba, wanda ya zira kwallaye 21 a dukkan gasa a kakar wasan da ta gabata yayin da Liverpool ta lashe kofin gida biyu, kuma ta zo na biyu a Firimiya da kofin zakarun ƙungiyoyin nahiyar Turai.

Labarai

Rahoto: Mu nisanci abinda Allah Ya hana domin samun saukin rayuwa – Limamin Tukuntawa

Published

on

Limamin masallacin juma’a na Masjidul Kuba da ke unguwar Tukuntawa a jihar Kano, Malam Ahmad Ali, ya ce, al’umma su duba tsakanin su da Allah tare da nisantar abinda ya hana, domin saukin tsadar rayuwa.

Malam Ahmad Ali, ya bayyana hakan ne, yayin da yake yiwa wakilin mu na ‘yan Zazu,  Ibrahim Abdullahi Soron Dinki, Karin bayani dangane da abinda hudubar da ya gabatar ta kunsa.

Akwai cikakken bayanin hudubar a muryar da ke kasa.

 

Continue Reading

Labarai

Rahoto: Rubutu na da muhimmanci a mu’amalar bashi – Limamin Bompai

Published

on

Limamin masallacin juma’a na Shelkwatar rundunar ‘yan sandan jihar Kano da ke unguwar Bompai, SP Abdulkadir Haruna, ya ce, akwai bukatar mu rinka gudanar da mu’amalar bashi yadda addinin musulunci.

SP Abdulkadir Haruna, yana bayyana hakan, a zantawarsa da wakilin mu na ‘yan Zazu, Abba Isah Muhammad, bayar idar da Sallar Juma’a.

Domin jin cikakken rahoton saurari wannan.

Continue Reading

Manyan Labarai

Exactly What In Case You Buy Her?

Published

on

Wish The Woman To See You In Another Light? Take a look at These vacation present Tips

Holiday season provides officially appeared, and it’s time and energy to check-out your own listing to see who’s been freaky or  (you understand, the great particular dirty). It’s really no secret that obtaining the proper present for a female you love can be a bit of a puzzle, but compliment of well known wing girl, Marni, that problem just got a bit more straightforward to solve.

When trying to make situations much more serious with a female, ideal present makes all the difference. A present certificate to a soap shop most likely wont help this lady take you a lot more severely. The gesture is what’s really important here; the present, not really much. Take to obtaining her some thing private, a thing that whenever she discusses it, she will think of you.

look closely at the woman preferences, and construct the gift suggestion around her individuality.The yuletide season is a superb time for romance, and with the right gift and some fortune, you will you should be capable take pleasure in some of it.

In search of further determination? Take a look at this helpful gift tips guide, acquire the woman anything remarkable.

foot-fetish-dating.org

Continue Reading

Trending