Limamin masallacin Juma’a na Amsar Bin Yasir da ke Gwazaye Gangar ruwa, malam Zubair Almuhammadi ya ce, rashin haƙuri ke sanya al’ummar zaɓar gurɓatattun shugabanni. Malam...
Babban limamin masallacin malam Adamu Babarbare, da ke unguwar Bachirawa sabuwar Madina, malam Muhammad Yakubu Umar ya ce, yawaita sabo na janyo ƙaruwar talauci a cikin...
Limamin masallacin Juma’a na marigayi Sheikh Ja’afar Mahmud Adam da ke unguwar Garangamawa, a ƙaramar hukumar Kumbotso, malam Haruna Ya’u Rafin Kuka ya ce, wanda ya...
Wata mata mai suna Hajiya Adama Tudun Kaba ta ce, makarantar su koma baya a bangaren karatu ƙaramar hukumar Kumbotso, saboda rashin makaranta. Hajiya Adama, ta...
Wani fasinja da ya sauka daga jirgin Abuja zuwa Kano ya bayyana rashin jin daɗin dangane da tikitin jiragen sama da ya yi tashin gwauron zabi...
Wani masanin harhaɗa magungun da ke jami’ar Usman Ɗanfodiyo, a jihar Sokoto Dr. Nura Usman ya ce, akwai buƙatar matasa su rinƙa amfani da wayoyinsu wajen...
Kotun shari’ar Muslunci mai zamanta a ƙaramar hukumar Ungogo, ƙarƙashin mai shari’a Mansur Ibrahim Bello, ta aike da wani matashi gidan gyaran hali bisa zargin satar...
A na ci gaba da samun tsaikon tashin jirage a tsakanin kamfanonin jiragen sama a Najeriya, yayin da farashin man jiragen ya kara tashin gauran zabi...
Shugaban kasar Belarus Alexander Lukashenko ya umarci kwararrun ‘yan kasar Belarus da su tabbatar da samar da wutar lantarki a cibiyar makamashin nukiliya ta Chernobyl da...
Ministan harkokin wajen Birtaniya, ya ce, Kwamandojin sojin Rasha da kuma mutanen da ke kan gaba a gwamnatin Rasha za su fuskanci duk wani hukunci na...
Ministan harkokin wajen Rasha Sergei Lavrov ya gana da takwaransa na Ukraine Dmytro Kuleba a Turkiyya a jiya Alhamis. Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Rasha Maria Zakharova...
Karamin Ministan Albarkatun Man Fetur, Mista Timipre Sylva, ya yi wa Majalisar Zartarwa ta Tarayya karin bayani kan samar da lita biliyan 1.9 na man fetur...
Rundunar tsaro ta Civil Defence ta ce a jihar Kano, ta lura da yadda wasu masu yi wa mutane rijistar jarabawar JAMB a kamfuta na CBT...
Kotun majistret mai lamba 46, ƙarƙashin jagorancin mai shari’a Jibril Inuwa, ta aike da wasu matasa uku gidan gyaran hali. Matasan ana zargin su ne laifin...
Kwamandan ƙungiyar Bijilante na jihar Kano, Alhaji Shehu Rabi’u ya ce, ƙarin karatu ga ƴan Bijilante zai taimaka wajen gudanar da ayyukan su. Alhaji Shehu Rabi’u,...