Kakakin kotunan jihar Kano Baba Jibo Ibrahim, ya bayyana cewa sashi na hudu na kundin dokar zibar da mutuncin ma’aikatan kotu ya haramtawa alkalai da ma’aikatan...
Kungiyar bunkasa ilimi da daidato da zamantakewa da kuma bunkasa demokradiya, SEDSAC, ta bukaci al’ummar kasar nan ka da su zabi duk wani dan takarar gwamna...
Wasu matasa da su ke kasuwanci a kantin kwari, an gurfanar da su a gaban kotu bisa zarginsu da yin sojan gona. Matasan da ake zargin...
Shugaban Kungiyar hada kan jam’iyyun siyasa don samar da zaman lafiya, Muhammad Abdullahi Raji, ya gargadi ‘yan siyasa da su gudanar da yakin neman zabe ba...
Dagacin sheka Alhaji Musa Zakari yayi kira ga iyayen yara da su rinka tallafawa malaman makarantun Islamiyya domin tafikar da harkoki da kuma samar da ingantaccen...
Shugaban kwamitin Ilimi na Gidauniyar Al`huda foundation dake unguwar dorayi karama dorawar malam, Dahiru Nuhu ya bayyyana taimakekeniya sana’o’in hannu a tsakanin matasa a matsayin hanyar...
Hukumar kwallon tennis ta kasa ta amince da ranar 16 da 24 na wannan watan a matsayin ranar da za a fara gasar kwallon Tennisb ta...
Shugaban kwalejin Ilimi ta Sa’adatu rimi da ke nan Kano, Dakta Yahya Isah Bunkure, ya bayyana sabon shugaban kwalejin Ilimi ta tarayya da ke nan kano,...
Cibiyar masana’antu da ma’adanai da aikin gona wato Kano Chamber of Commerce Mines and Agriculture (KACCIMA) ta ce a bana za ta gayyato kamfanoni da hukumomi...
Kungiyar tsofaffin daliban jami’ar Bayero aji na shekarar 1992, bangaren ilimin dokokin Kasuwanci, sun kudiri niyar tallafawa daliban da suka sami sakamako mai kyau a jarabawar...
Gwamnatin jihar kano za ta kashe sama da naira biliyan 26 wajen bunkasa harkokin samar da ruwan Sha a fadin jihar nan. Gwamnan jihar Dr Abdullahi...
Ma’aikatar lafiya ta tarayya ta bayyana cewa, kaso 30 na ‘yan Nijeriya suna fama da lalurar tabin hankali. Sakatare na dundundum na ma’aikatar Abdulaziz Abdullahi, shi...
Gayyamar kungiyar jamiar kimiya da fasaha ta jihar kano dake wudil sun sha alwashin shiga yajin aiki na gargadi daga ranar 19 zuwa 26 ga watan...
Rundunar yan sandan jihar kano ta sha alwashin samar da tsaro a lokutan yakin neman zaben da zaa fara ranar 18 ga wannan watan na Nuwamba....
Majalisar dokokin jihar Kano ta ce amince da kunshin wasu dokoki talatin da biyar da aka gabatar da su a zauren majalisar. Shugaban majalisar dokokin Kabiru...