Hukumar bada agajin gaggawa ta kasa NEMA ta bayyana cewa ambaliyar ruwa da aka samu a jihohin Kogi da Anambara da Delta da Neja a matsayin...
Hukumar lafiya da asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya, sun bayyana cewa yara kanana milyan 6 da dubu 300 ne suka mutu a...
Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da mutuwar mutum 31 tare da rushewar fiye da gidaje 10,000 sakamakon ambaliyar ruwa da ta auku a kananan hukumomi 15....
Kasashen Ethiopia da Eritrea, sun sanya hanu kan wata yarjejeniya da zata kara karfafa dangantaka tsakaninsu, bayan kwashe skeru biyu suna gwabza yaki da kuma sama...
Kungiyar cigaban Ilimi da inganta harkokin Demokradiyya SEDSAC, ta yi kira ga al’umma musamman matasa, da su guji cusa kansu a cikin bangar siya sa, domin...
Rundunar ‘yan sandan Jihar kano ta umarci baturan ‘yansanda wato DPO, da su fara aiwatar da taron wayar da kan al’umma a matakin kananan hukumomi don...
A yau ne za`a gudanar da jana`iza ga tsohon sakatare janar na majalisar dinkin duniya marigayi Kofi Annan, yana da shekaru 80 a watan da ya...
Majalisar Masarautar Kano ta dakatar da wasu Dagatai a karamar hukumar Kunci, bisa samun su da kin bin umar nin masarauta. Dagatan da dakatarwar ta shafa...
Wata ambaliyar ruwa a jihar Neja ta yi sanadiyar mutuwar mutane kemanin 40, sakamakon wani mamakon ruwan sama da aka tafka. Shugaban hukumar bada agajin gaggawa...
Wata kungiya mai rajin tallafawa marayu da masu karamin karfi da ke Unguwa uku a karamar hukumar Tarauni, tayi kira ga kungiyoyi da dai-daikun mutane su...
Shugaban limaman darikar kadiriyya Malam Bazallahi sheik Nasir Kabara, ya yi kira ga Al’umma musammam mawada da su rinka taimakawa harkokin addinin musulunci, domin samun lada...
Wani malami a sashin koyar da aikin jarida na Kwalejin nazarin addinin Musulinci da harkokin Shari’a ta Malam Aminu Kano, Malam Nasiru Ahmad Sadiq, ya ja...
An bukaci daliban da suka kammala karatu da su rinka duba irin matsalolin da tsaffin makarantunsu ke fuskanta, tare da tallafawa makarantun domin cigaban harkokin ilimi...
A karon farko tun bayan zamowa firai minister Birtaniya a shekarar 2016, Theresa May za ta ziyarci nahiyar Afrika. Misis May za ta fara ziyartar Afrika...
Wani malami a nan kano Dakta Naziru Datti Yasayyadi Gwale, ya yi kira ga iyaye da su guji yiwa ‘ya’yan su auren dole a wannan zamani,...