Matashi Hafiz Idris Abubakar ne ya lashe gasar karatun Alku’ani ta duniya da aka kammala a kasar Saudiyya. Hafiz daga jihar Borno ya zamanto wakilin Najeriya...
Kotun sauraron korafin zabe a kano karkashin mai shari’a Ajoke Adepoju ta kori karar da Usman Mahmud Adamu da jam iyyar PDP suka shigar suna kalubalantar...
Sunan sa Abul Haq al Halabi, ya rasu yana da shekaru 60 a duniya, sannan ya shafe shekaru 40 yana kiran sallah a masallacin Al Sulaymani...
Kotun sauraron korrafin zabe ta bada umarnin sake zabe a mazabar Tsamiya dake Mariri a yankin karamar hukumar Kumbotso. Mai shari’a Nanye Aganaba ya jingine shari’ar...
Labarin jakin nan da wani matashi ya sokawa wuka kusan mun kawo muku shi a makon daya gabata. Koda yake mummunan yanayi da jakin ke ciki...
Kamfanin rarraba hasken lanatarki kedco yace zai dauke haske a ranar asabar 6 ga watan Satumba Dauke lantarki ya samo asali ne daga wani babban aikin...
Kotun sauraron korafin zabe mai mataki na 2 karkashin jagorancin mai shari’a Oyinka Abdullahi ta kori karar da dan takarar majalisar jiha karkashin APC Honarabul Ibrahim...
Wani matashi mai suna Bashir Suraja ya tasamma hallaka wani jaki mallakar makocin sa, biyo bayan takaddama a tsakanin su Wakilan mu sun shaida mana cewar...
Hassana da Usaina da akafi sani da ‘yan biyun ma’aiki’ sunyi shura a fannin yabon ma’aiki a kano, inda wakokin su suka shiga sahun wakoki na...
Al’ummar unguwar Medile dake yankin karamar hukumar Kumbotso sun wayi gari cikin alhinin rashin wani matashi da suka gani a rataye. Dan kamanin shekaru 30 da...