Kotun Majistiret ta fara sauraran shaidu kan zargin wani matashi da yin damfara. Kotun majistret mai lamba 72 karkashin mai sharia Aminu Gabari ta fara sauraron...
Ya yin da gwamnatin kano ta janye jami’in ‘yansanda ta maye gurbin su da lauyoyin gwamnati daga gabatar da kara a wasu kotunan domin gyara lamuran...