Hukumar hisba a jihar Kano ta kai simame wani kango da ke yankin unguwar Kurna wanda ake zargin maza da mata na taruwa a ciki suna...
Gwamnatin tarayya ta ware ranar Alhamis domin bai wa ma’aikata hutu saboda zagayowar ranar haihuwar fiyayyen halitta manzon Allah (S.A.W) 12 ga watan Rabi’ul Auwal. Sai...
Dan takarar zama shugaban kungiyar Barcelona, Victor Font ya ce ya na son zai dawo da Pep Guardiola zuwa Barcelona tare kuma da ganin ya rike...
Mahukuntar shirya gasar Bundesliga sun tabbatar da cewa za a ci gaba da gasar ba tare da ‘yan kallo a cikin fili bat un daga ranar...
Wani malami a sashen nazarin addinin musulunci da shari’a a jami’ar Bayero da ke jihar Kano ya ce, tabarbarewar aure a wannan zamani shi ke taka...
Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya nada Injiniya Mu’azu Magaji a matsayin shugaban kwamitin kula da aikin shimfida bututun iskar Gas na gwamnatin Kano. Hakan...
Gwamnan Jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya dawo da Salihu Tanko Yakasai bakin aiki. Hakan na cikin sanarwar da kwamishinan yada labarai Malam Muhammad Garba...
Dan wasan gaban Barcelona Philip Coutinho, ba zai bugawa kasar sa ta Brazil wasa ba a watan Nuwamba, sakamakon rauni da ya samu a karawar su...
Liverpool ta zura kwallaye dubu 10,000 a tarihi cikin gasar cin kofin zakarun kungiyoyin nahiyar Turai a ranar Talata a hannun Midtjylland. Kwallon da dan wasan...
Zauren malaman jihar Kano da hadin giwar tashar Freedom Radio sun kai ziyara garuruwan da su ka samu iftila’in ambaliyar ruwa a jihar Jigawa. Ziyarar wadda...