Kungiyar bunkasa ilimi da dumokaradiya da kuma ci gaban al’umma SEDSAC ta ce, ci gaban me hakan rijiya Nijeriya ta samu a shekarau sittin da samun...
Gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya ce, dole a godewa manyan mutanen Najeriya da aka yi gwagwarmaya da su ka karbo mulki daga hannun...
Kungiyar ‘yan sintiri ta Bijilante a unguwar Dorayi Garejin Kamilu da ke karamar hukumar Gwale, sun kama wani matashi da ake zargin ya bi iyayen sa...
Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya amince a bude makarantun Firamare da na Sakandire a ranar 11 ga watan Oktoban nan. Sanarwar mai dauke...
Group A: Bayern Munich, Atletico Madrid, Red Bull Salzburg, Lokomotiv Moscow Group B: Real Madrid, Shakhtar Donetsk, Inter Milan, Borussia Monchengladbach Group C: Porto, Man City, Olympiakos, Marseille...
Tsohuwar ‘yar wasan gaban Wolfsburg kuma ‘yar wasan gaban Chelsea, Pernille Harder ta lashe kyautar gwarzuwar ‘yar wasan shekara a nahiyar Turai. Mai tsaron ragar Lyon,...
Mai horas da Bayern Munich, Hansi Dieter Flick, ya lashe gwarzon mai horaswa a gasar cin kofin zakarun kungiyoyin nahiyar turai da a ka kammala a...
Dan wasan gefen bayan Ajax, Sergino Drest ya koma Barcelona a kan kudi Yuro miliyan 21. Sergino Drest mai shekaru 19 haifaffan kasar Holland wanda kuma...
Newcastle United za ta fafata da Valencia a yunkurin dauko dan wasan Juventus da Italiya mai shekara 26 Daniele Rugani, wanda ake rade radin zai tafi...
Yayin da ake ci gaba da jiran naɗin sabon sarkin Zazzau, gwamnatin jihar Kaduna ta ce yanzu haka masu zaɓen sarkin a masarauta na sake sabon...