Dan wasan tsakiyar Arsenal Mesut Ozil ya bayyana bakincikin sa karara a fili sakamakon tsige sunan sa da a ka yi a cikin jerin ‘yan wasa...
Manchester United ta yi asarar Fam miliyan 70 na kudin shigar kungiyar na tun daga ranar 30 na watan Yunin shekarar 2020. Manchetser United ta yi...
Yan bindiga sun hallaka mutane 20 a wani har da suka kai garin Tungar Kwana da ke karamar hukumar Mafara a jihar ta Zamfara, bayan sun...
Babban limamin masallacin juma’a na Umar Bin Khaddab da ke Dangi, Dr Yahaya Tanko ya ce, addinin musulunci addini ne na zaman lafiya, saboda haka al’umma...
Gwamnatin jihar Kano ta ci gurfanar da mutumin nan da ake zargin ya kashe matar sa, a gaban babbar kotun jihar Kano mai lamba 7, karkashin...
Gwamnatin jihar Kano za ta mika kasafin kudin shekarar 2021 gaban majalisar dokokin Kano ranar Litinin mai zuwa. Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana hakan...
Gwamnatin jihar Jigawa ta sanya ranar 25 ga watan Oktoba domin komawa makaranta. Kwamishinan yaɗa labaran jihar Bala Ibrahim Mamsa ya shaida wa Dala FM, sun...
Gwamnatin jihar Jigawa ta amince a fara aiwatar da aikin hanyar Gwaram zuwa Basirka mai tsawon kilo mita sittin da uku, wanda aka mika kwangila aikin...
Majalisar wakilan Najeriya ta ce ba zata sanya hannu kan kasafin kudin kasar na shekarar 2021 da ke gabanta ba a yanzu haka ba, matsawar ba...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ta yi shirin ko ta kwana kan duk wani kalubale da zai tunkari sha’anin tsaro a jihar, yayinda zanga-zangar...