Kotun majistrate mai lamba 18 da ke zaman ta a unguwar Gyadi-gyadi karkashin mai shari’ah Auwal Yusuf Sulaiman, wani mutum mai suna Liman Amadu da ragowar...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, akwai yiwuwar nan gaba kadan a samarwa da hukumar ta Hisbah kotun ta ta musamman wadda za ta rinka hukunta wadanda...
Kungiyar Kare hakkin Dan Adam, Wayar da kan jama’a da bibiya a kan Shugabanci Nagari, ta bukaci Gwamnan Jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje da ya...
Kungiyar iyayen yara da malaman makaranta ta jihar Kano ta ce, za ta yi bakin kokarin ta domin ganin iyayen yara sun bi dokokin kariya daga...
Mai unguwar Danbare B, da ke karamar hukumar Kumbotso Malam Saifullahi Abba Laraban ya ce, har yanzu maganar gwajin kwakwalwa a unguwar Danbare ta na nan...
Babbar kotun shari’ar musulunci da ke unguwar Hotoro kusa da masallacin Juma’a, karkashin mai shari’a Muhammad Adam Kademi, wani matashi mai suna Ilyasu Musa mai kimanin...
Babbar kotun shari’ar musulunci da ke Hotoro kusa da masallacin Juma’a, karkashin mai shari’a Muhammad Adam Kademi, wani mai suna Musa Hussaini mai kimanin shekaru 30...
Liverpool ta dauki mai tsaron ragar kungiyar Fluminese ta kasar Brazil, Marcelo Pitaluga. Pitaluga mai shekaru 17 yanzu haka ya hade da tawagar kungiyar a filin...
Al’ummar unguwar Rimin Zakara da ke karamar hukumar Dala sun koka a kan zargin Dagacin yankin Malam Balarabe Abba ya yanka gonakin su ya sayar. Al’ummar...