West Ham United, ta dauki aron dan wasan gefeb kasar Aljeriya, Sa’id Ben daga kungiyar Brentford. Benrahama mai shekaru 25, West Ham za ta biya kungiyar...
Tottenham Hotspur ta dauki dan wasan bayan Swansea City, Joe Rondon a kan kudi Fam miliyan 11. Dan wasan mai shekaru 22, ya buga wasanni 54...
Fitaccen jarumin fina-finan Hausa a masana’antar Kannywood Ali Nuhu ya ce, tsoron yin shishshigi ko kuma zagi a dandalin sada zumunta ya sanya ba sa shiga...
Kungiyar Manchester United ta sabanta kwantiragin dan wasan tsakiyar ta, Pual Pogba har tsawon shekara guda wanda zai kare nan da shekarar 2022. Dan wasan mai...
Limamin masallacin Juma’a na Mas’alil Haram da ke unguwar Sabuwar Gandu a karamar hukumar Kumbotso, Malam Abdullahi Hussaini ya ce, al’umma su guji yada jita-jita domin...
Limamin masallacin juma’a na Abdullahi Bin Mas’ud da ke unguwar Kabuga ‘Yan Azara, Malam Abubakar Shu’aibu Abubakar Dorayi ya ce, shugabanni wajibi ne su fito da...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta yi holin wasu matasa su kimanin 242 wadanda ake zargins u da laifuka daban-daban. Cikin matasan akwai wadanda aka kama...