‘Yar wasan kwallon Tennis, Petra Kvitova ta fara wasan ta na farko da kafar dama da ci 6-2 da 6-4 a kan Zhang Shui ‘yar kasar...
Dan wasan Fiorentina Federico Chiesa ya rattaba kwantiragi na shekara biyu a sabuwar kungiyar sa ta Juventus a kan kudi Yuro miliyan 10. Dan wasan mai...
Dan wasan gefen kungiyar Marseille Bouna Sarr ya koma Bayern Munich a kan kudi Yuro miliyan 10. Sarr mai shekaru 28 ya koma Marseille daga Metz...
Manchester United ta dauki dan wasan gefen kasar Brazil, Alex Telles daga kungiyar FC Porto ta kasar Portugal a kan kudi Fam miliyan 13.6. Dan wasan...
Majalisar dokokin jihar Kano karkashin jagorancin shugaban ta Rt. Hon. Abdul’aziz Garba Gafasa ya karbi bakunci ‘yan majalisun jihar Borno a ranar Litinin. Da yake ganawa...
Kungiyar ‘yan asalin jihar Kano mai suna Kano Leads ta ce, za ta mayar da hankali domin ganin jihar Kano ta ci gaba a fannoni daban-daban...
Babbar kotun jihar Kano mai lamba 8, karkashin mai shari’a Aisha Muhammad ta fara sauraron wata shari’a wadda wani mutum mai suna Mustapha Abubakar ya shigar...
Kungiyar kasuwar waya ta Farm Center ta ce, sun wayi gari da ganin jami’an tsaro da ma’aikatan kotu sun zo sun rufe kasuwar baki daya, ba...
Rundunar ‘yan sanda ta kama matar da a ke zargin ta yi amfani da Adda da Tabaryar karfe wajen hallaka ‘ya’yan cikin ta guda biyu a...
Tsohon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Flying Eagles, kuma mataimakin shugaban jami’ar Bayero a yanzu haka, Farfesa Adamu Idris Tanko, ya ce harkar wasa na...