Dan wasan gaban Barcelona Philip Coutinho, ba zai bugawa kasar sa ta Brazil wasa ba a watan Nuwamba, sakamakon rauni da ya samu a karawar su...
Liverpool ta zura kwallaye dubu 10,000 a tarihi cikin gasar cin kofin zakarun kungiyoyin nahiyar Turai a ranar Talata a hannun Midtjylland. Kwallon da dan wasan...
Zauren malaman jihar Kano da hadin giwar tashar Freedom Radio sun kai ziyara garuruwan da su ka samu iftila’in ambaliyar ruwa a jihar Jigawa. Ziyarar wadda...
Wata kungiya mai zaman kanta a jihar Kano da ke rajin yaki da rashin adalci a Najeriya, ta ce, yawan kama masu goyon biyu a babur...
Iyayen kungiyar daliban Sharada da ke karamar hukumar Birni a jihar Kano sun karbi mulkin kungiyar na kwanaki uku domin a yi gyare-gyaren gudanar da zabe...
Wasu mata hudu sun sake gurfana a gaban babbar kotun shari’ar musulunci da ke Goron dutse akan zargin sharrin maita. Matan hudu wanda ciki har da...
Matashin da ake zargi da yunkurin kashe makwabcin sa ya sake gurfana a kotun majistiri mai lamba 58 da ke unguwar Nomans land, karkashin mai shari’a...
Gwamnatin jihar Kano ta raba tallafin buhunan shinkafa 110 da shanu 20 da kudin cefane tare da ruwan Sha ga malaman Kano domin murnar zagayowar maulidin...
Gwamnatin Najeriya ta sanar da ranar Alhamis 29 ga watan Oktoba a matsayin ranar hutu ga ma’aikata domin yin bikin Maulidin Annabi Muhammadu S.A.W. An bayyana...
Gwamnatin Jihar Adamawa ta bai wa wadanda suka sace kayayyakin abinci a jihar wa’adin sa’o’I 12 da su mayar da abin da suka wawashe. Gwamnan jihar...