Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-rufai ya sanar da naɗin Alhaji Ahmad Nuhu Bamalli a matsayin sabon sarkin Zazzau na goma sha tara. Wannan na cikin...
Majalissar dokokin jihar Kano ta bukaci gwamnatin jihar kano kan ta sake farfado tare da gyara hanyar Dambatta Ring Road zuwa Unity Bank ta hade da...
Hukumar hana fasa kauri ta kasa Kwastam ta cafke wani mutum dauke da katin cirar kudi na ATM Sama da guda dubu biyar, lokacin da yake...
Kungiyar marubuta Labaran wasanni ta kasa Sport Writers Association of Nigeria (SWAN), ta saka ranar Talata 13 ga watan na 2020, a matsayin ranar zaben shugabannin...
Mazauna wasu unguwanni birnin Kano da ke arewacin Najeriya, sun koka dangane da yadda garin tuwonsu ke batan dabo a wurin nika a ‘yan kwanakin nan....
‘Yan sanda sun cafke wata mata mai shekaru 40, mai suna Rita Oti kan zargin safarar mutane a karamar hukumar Nasarawa Eggon da ke jihar. Wata...
Gwamnatin Najeriya ta bayar da umarnin a gudanar da cikakken binciken zargin karkatar da kudaden da aka ware, domin ciyar da daliban makarantun sakandire a kasar....
Gwamnatin jihar Jigawa ta sanar da karshen wannan wata na October a matsayin lokacin bude makarantun jihar baki daya. Hakan dai ya biyo bayan kammala aikin...
Wata kotu a birnin jihar Sokoto ta bayar da umarnin tsare matashin nan da ya yada faifan bidiyon wata yarinya da yada a kafafen sada zumunta,...
Shekara guda kenan, da jami’an ‘yan sanda suka gano matsalar batan yaran da ake fama da su a jihar Kano da ke arewacin Najeriya, inda ake...