Dab wasab gaban Liverpool, Rhian Brewster ya koma kungiyar Sheffield United a kan kudi Fam miliyan 23.5. Dan wasan mai shekaru 20 ya kasance dan wasa...
Mai martaba sarkin Karaye Alhaji Ibrahim Abubakar ya bukaci al’ummar kasar nan su dage da addu’o’i domin dorewar zaman lafiya, la’akari da irin ci gaban da...
Kotun majistret mai lamba 7, da ke zamanta a filin jirgi karkashin mai shari’a Alhaji Muntari Garba Dandago ta sanya ranar 2 ga watan gobe dan...
Limamin masallain juma’a na Abdullahi Bin Mas’udu da ke unguwar Kabuga ‘Yan Azara, Abubakar Shu’aibu Abubakar Dorayi ya ce, wajibi al’umma su nisanci duk wani abu...
Ga yadda jerin rukunin jaddawalin wasannin. Group A: Roma, Young Boys, Cluj, CSKA Sofia Group B: Arsenal, Rapid Vienna, Molde, Dundalk Group C: Bayer Leverkusen, Slavia Prague, Hapoel Beer-Sheva, Nice...
Dan wasan gaban Liverpool, Rhian Brewster, zai koma kungiyar Sheffield united a kan kudi Fam miliyan 23.5. Dan wasan mai shekaru 21 dan kasar Ingila ya...