Hukumar tace fina-finai da dab’i ta jihar Kano ta fara tantance sha’irai. Hakan na cikin wata sanarwa ce mai dauke da sa hannun jami’in hulda da...
Tsohon mai tsaron ragar kasar Faransa Bruno Martini yam utu sakamakon cutar bugun zuciya da ya riske shi. Bruno Martini mai shekaru 58 wanda shi ne...
Gwamantin jihar Kano ta raba takardar daukar aiki ga alarammomi 60 da za su koyar a makarantun tsangaya. Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya raba takardun...
Kungiyar Kano Pillars ta nada, Lione Emmanuel a Soccia a matsayin sabon kocin kungiya. Lione Emmanuel Soccia dan kasar Faransa zai jagoranci kungiyar na tsawon shekara...
Kotun daukaka kara mai zaman ta a Kano karkashin masu shari’a Abubakar Yahaya da Justice Habibu Abiru da Justice Amina Wambai sun zartas da hukunci a...
Kungiyar tsofaffin daliban makarantar Firamaren Race Course Model da ke karamar hukumar Nasarawa ta ce, gwamnatin jihar Kano ta cika alkawuran da ta daukar musu na...
Al’ummar garin Malamawa da ke karamar hukumar Gaya sun bukaci gwamnatin jihar Kano da ta gyara masu hanyoyin su da suka lalace domin bunkasa kasuwaci da...