Mai magana da yawun kotunan jihar Kano Baba Jibo Ibrahim ya ce, saboda a samu raguwar cunkoson kararraki a kotunan jihar Kano da gidajen gyaran hali...
Kungiyar wayar da kan jama’a da kare hakkin dan Adam da kuma bibiya a kan Shugabanci nigari ta ce bata goyon bayan soke sashin yaki da...
Kotun shari’ar musulunci mai lamba 2 da ke zamanta a Kofar kudu, karkashin mai shari’a Halhalatul Kuza’i Zakariya Aliyu, wani mutum mai suna Musa Danyaro ya...
Gwamnatin jihar Kano za ta tabbatar da yiwa ‘yan takarar da za su tsaya zaben kananan hukumomi gwajin ko suna ta’ammali da miyagun kwayoyi kafin gudanar...
Sabon shugaban kungiyar marubuta labarin wasanni ta jihar Kano (SWAN), Zahradeen Sale, ya ce zai zai yi aiki kafada da kafada da tsofaffin shugabannin kungiyat domin...
Shugaban hukumar ilimin bai daya na jihar Kano, Dr Danlami Hayyo, ya ce Gwamnatin jiha za ta dauki tsofaffin daliban makarantar Firamaren Race Course aiki har...