Wani ma’aikacin jinya a sashin masu fama da ciwon kunne da hanci da kuma makogwaro na asibitin koyarwa na jami’ar tarayya da ke Dutse a jihar...
Gwamantin jihar Kano ta rantsar da sabbin manyan sakatarori guda hudu tare da kwamishinonin hukumar zabe mai zaman kan ta ta jihar Kano guda 3 Manyan...
Wani masani a fannin shafar aljanu Malam Abdullahi Idris Muhammad, shugaban cibiyar magungunan addinin musulunci na Danfodiyo Islamic Health Center a jihar Kano ya ce, aljanu...
Majalisar dokokin jihar Kanoa a zamanta na yau shida ga October ‘yan majalisun sun mayar da hankali ne wajen nemawa yankunan su hanyoyi domin maganace matsalar...
Kungiyar iyayen dalibai da malamai ta garin Guringawa da ke karamar Kumbotso ta bukaci gwamnatin jihar Kano da ta kawo musu dauki sakamakon Jakuna da su...