Gwamnatin Jihar Kano ta samar da alluran rigakafin cutar shan inna domin taimaka wa wajen dakile yaduwar kwayar cutar a jihar Kano. Kwamishinan lafiya na Jihar...
Kotu a kasar Switzerland ta wanke mai kungiyar kwallon kafa ta PSG, Naseer Al-Khelaifi, daga zargin bayar da cin hanci da a ke yi masa. Nasser...
Limamin masallacin juma’a na Usman bin Yakub da ke unguwar Ja’en Sabon Gida, Malam Aliyu Haruna Muhammad ya ce, Ya kamata gwamnatin jihar Kano ta dakatar...
Babban Limamin masallacin Juma’a na Masjidul Kuba da ke unguwar Tukuntawa, Malam Ibrahim Abubakar Tofa ya ce, kamata ya yi musulmai a kodayaushe su zamo masu...
Na’ibin Limamin masallacin Juma’a na Masjidi Bin Abbas da ke unguwar Shagari Quarters a karamar hukumar Kumbotso, Malam Abubakar Yakubu ya ce, duk wanda aka bai...
Limamin masallacin Juma’a na marigayi Umar Sa’id Tudunwada da ke Tukuntawa, Gwani Fasihu Gwani Danbirni ya ce, al’umma za su iya nuna rashin jin dadin su...
Wata kwarriyar likita a bangaren kuna a asibitin Kashi na Dala da ke jihar Kano Dakta Hadiza Marliyya Tijjani Sulaiman, ta ce, idan mutum ya kone...
Mai horas da Liverpool, Jurgen Klopp, ya tabbatar da cewa an samu nasarar yi wad an wasan bayan kungiyar Virgil van Dijk aiki a gwiwar sa....
Shugaban hukumar kwallon kafar nahiyar Afrika, Ahmad Ahamd ya kamu da Corona a wani sakamakon gwaji da ya fito a ranar Juma’a. Shugaban mai shekaru 60...