Kungiyar ‘yan asalin jihar Kano mai suna Kano Leads ta ce, za ta mayar da hankali domin ganin jihar Kano ta ci gaba a fannoni daban-daban...
Babbar kotun jihar Kano mai lamba 8, karkashin mai shari’a Aisha Muhammad ta fara sauraron wata shari’a wadda wani mutum mai suna Mustapha Abubakar ya shigar...
Kungiyar kasuwar waya ta Farm Center ta ce, sun wayi gari da ganin jami’an tsaro da ma’aikatan kotu sun zo sun rufe kasuwar baki daya, ba...
Rundunar ‘yan sanda ta kama matar da a ke zargin ta yi amfani da Adda da Tabaryar karfe wajen hallaka ‘ya’yan cikin ta guda biyu a...
Tsohon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Flying Eagles, kuma mataimakin shugaban jami’ar Bayero a yanzu haka, Farfesa Adamu Idris Tanko, ya ce harkar wasa na...
Matar da a ke zargi da hallaka ‘ya’yan ta biyu da Adda da kuma Tabaryar karfe, Hauwa’u Habibu mai shekaru 26 ta bayyana cewa tun a...
Kungiyar kwallon kafa ta Everton ta dauki dan wasan bayan Norwich City, Ben Godfrey a kan kudi Fam miliyan 25. Godfrey mai shekaru 22 ya rattaba...
Dab wasab gaban Liverpool, Rhian Brewster ya koma kungiyar Sheffield United a kan kudi Fam miliyan 23.5. Dan wasan mai shekaru 20 ya kasance dan wasa...
Mai martaba sarkin Karaye Alhaji Ibrahim Abubakar ya bukaci al’ummar kasar nan su dage da addu’o’i domin dorewar zaman lafiya, la’akari da irin ci gaban da...
Kotun majistret mai lamba 7, da ke zamanta a filin jirgi karkashin mai shari’a Alhaji Muntari Garba Dandago ta sanya ranar 2 ga watan gobe dan...