Kwamitin shugaban kasa da ke bincike kan ayyukan ‘yan sanda ya ba da shawarar hukunta ‘yan sandan SARS 16 sakamakon zarginsu da kisan kai a jihohin...
Kwalejin ilimi ta tarayya a jihar Kano FCE, ta tsayar da ranar litinin 2 ga watan Nuwamba mai kamawa domin komawa karatu a makarantar kamar yadda...
Gwamantin Kano ta ce za ta ci gaba da kyautata alakar ta da kasar Indiya. Gwamnan Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ne ya bayyana hakan a...
Dilalin dan wasan tsakiyar kungiyar Arsenal, Dr Erkut Sogut, ya ce mai horas da Arsenal Mikel Arteta ya fito ya yi wa magoya bayan Arsenal bayani a...
Limamin masallacin marigayi Umar Sa’id Tudunwada da ke harabar gidan rediyon Tukuntawa, Dr Abdullahi Jibril Ahmad ya ce, matasa kada mu yarda a zuga mu har...
Limamin masallacin juma’a na Shelkwatar rundunar ‘yan sanda da ke Bompai SP Abdulkadir Haruna ya ce, rayuwar al’umma ba za ta inganta ba matukar babu zaman...
Babban limamin masallacin juma’a na Masjidul Kuba da ke unguwar Tukuntawa, Malam Ibrahim Abubakar Tofa ya ce, al’umma su guji yada karya a kafafen sadarwa na...
Masu amfani da kafafen sada zumunta sun yi alƙawarin bada haɗin kai ga hukumar DSS domin tabbatar da zaman lafiya a Kano. Masu amfani da kafafen...
Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya gana da shugabannin kungiyoyi masu zaman kan su daban-daban akan yadda za a tabbatar da zaman lafiya a...
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta gabatar da sabon mai horaswa ta, Lione Soccia tare da wasu ‘yan wasa tara da za su wakilici kungiyar...