Shugaban karamar hukumar Panshekara Alhaji Kabiru Ado Panshekara ya ginawa al’ummar garin Shekar Mai Daki makarantar Firamare domin ci gaban karatun yankin. Sakataren ilimi na karamar...
Babban kwamandan hukumar Hisba a jihar Kano, Sheikh Haruna Ibni Sina ya ce, sun kama Giya ta sama da Naira miliyan dari biyu da a ka...
Hukumar gidan ajiya da gyaran hali ta jihar Kano ta karawa wasu jami’an ta guda hamsin girma saboda kwazon da suka nuna a yayin gudanar da ...
Bayern Munich za ta hadu da Holstein Kiel a yayin da Borussia Dortmund za ta fafata da Eintracht Braunschwieg a wasan zagaye na 2. Za a...
Kungiyar Bayern Munich ta tabbatar da cewa dan wasan ta Joshua Kimmich, ba zai dawo taka led aba, har sai watan Janairun sabuwar shekara mai kamawa....
Kungiyar Celta Vigo ta sallami mai horaswar ta Oscar Garcia bayan da ya jagoranci kungiyar ta buga wasanni 9 a wannan kakar. Celta Vigo ta na...
Dagacin unguwar Sharaɗa Alhaji Ilyasu Mu’azu Sharaɗa, ya ce, da ƙungiyoyi za su ƙara ruɓanya tallafawa al’umma, babu shakka za a rage musu wata damuwa da...
Mai alfarma sarkin Musulmi Muhammad Sa’ad Abubakar ya ce, rashin bude jami’o’i ya Sanya dalibai zama ba tare da yin komai ba a halin yanzu, saboda...
‘Yan kasuwar Tebura Mall da ke kasuwar Kantin Kwari a jihar Kano sun nemi daukin gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje da sauran masu fada a ji...
Kwalejin Ilimi ta tarayya da ke jihar Kano FCE ta bukaci daliban Kwalejin da su bi dukkan ka’idojin da aka shimfinda domin ci gaban karatun su....