Gwamnatin jihar Katsina ta ce yanzu haka al’amuran tsaro sun samu ci gaba a Katsina duba da irin kokarin da gwamnatin jihar keyi. Mataimakin gwamnan, Alhaji...
Kungiyar taimakon juna Foundation ta ce kungiyoyi masu zaman kan su da su ƙara ƙaimi wajen taimakawa al’umma ta hanyoyi daban-daban, domin rage mu su wani...
Limamin masallacin Juma’a na Usman Bin Affan dake unguwar Gadon ƙaya, Dakta Abdallah Usman Umar, ya ce al’ummar musulmai da su ƙara kasancewa cikin yin haƙuri...
Limamin masallacin juma’a na Sheikh Aliyu Harazimi da ke unguwar Chiranci a karamar hukumar Kumbotso, Dr Rabi’u Tijjani Rabi’u ya ce, Nuna wa yara tun suna...
Limamin masallacin Juma’a da ke hukumar shari’a ta jihar Kano Malam Husaini Yakub Rano ya yabawa musulman duniya akan yadda suka nuna rashin jin dadin su...
Kotun majistrate da ke Noman’s Land a Kano ta bayar da belin mawaki Nazir M. Ahmad wanda a ka fi sani da Sarkin Waka. Lauyan Sarkin...
Hukumar Hisba ta kama wata Budurwa da ta zo daga jihar Zamfara ne domin shiga harkar Film amma ta bige da yawon ta zubar. Budurwar ta...
Hukumar Hisba ta jihar Kano ta cafke wata mata tare ‘yan mata biyar masu kananan shekaru, da kuma wani jariri da ake zargi da yawon ta...
Al’ummar unguwar Hausawa da ke karamar hukumar Gwale sun koka kan yadda suke zargin wasu mutane 7 ciki har da Dan sanda na yunkurin lalata musu...
Wanin masanin ilimin aljanu a jihar Kano Malam Abdullahi Idris Danfodiyo ya ce, Aljanu na nuna farin cikin su da zagayowar ranar sunan haihuwar Manzon Allah...