Kotun majistiri mai lamba 23 da ke unguwar Nomans Land, karkashin mai shari’a Sunusi Usman Atana, ‘yan sanda sun gurfanar da wasu matasa biyu da zargin...
Kungiyar da ke taimakawa ayyukan ‘yan sanda domin tabbatar da zaman lafiya a jihar Kano PCRC ta gyara motar Caji ofishin ‘yan sandan unguwar Dakata da...
Kwamishin ‘yan sandan Kano CP Habu Ahmad Sani ya ce, tsaro ya rataya a wuyan kowa ba sai jami’an tsaro kadai ba. Kwamishinan ‘yan sandan Habu...
Hukumar tace fina-finan hausa ta jihar Kano ce ta sake gurfanar da Naziru Ahmad sarkin waka a gaban kotun majistrate mai lamba 58 da ke zaman...
Wata mata ta kai karar mijin ta kungiyar kare hakkin Dan adam domin neman hakkin ta akan daina daukar nauyin da ya yi bayan ya kara...
‘Yan kasuwar Sabon Gari ‘Yan Kaji da ke jihar Kano sun koka akan yadda su ka yi zargin gwamnatin Kano za a tashe su daga wajen...
Jami’ar Yusuf Maitama Sule za ta fito da sabon tsarin saukakawa dalibai zirga-zirga yayin daukar darussa a tsakanin sabuwar jami’ar da kuma tsohuwa. Shugaban jami’ar Farfesa...
Dan wasan bayan Real Madrid, Sergio Ramos ya zura kwallaye 100 a raga bayan da kungiyar sa ta doke Inter Milan a daren Talata da ci...
Dan wasan gaban Liverpool Mohammed Salah ya kamo tsohon dan wasan kungiyar, Steven Gerrard wajen zura kwallaye a raga a gasar cin kofin nahiyar turai da...
Bayern Munich ta zama kungiya ta farko a gasar cin kofin zakarun kungiyoyin nahiyar turai da ta zura kwallaye 4 a cikin mintuna 15 a ragar...