Babbar kotun jiha mai Lamba 16 da ke zamant a a Milla Road ta sanya ranar yanke hukunci a kan wata shari’a da ta faro tun...
Ana zargin wani magidanci ya rataye kan sa wani karfe da ke saman kantin san a sayar da batiran mota a kan titin gidan Zoo. Marigarin...
Gwamnatin jihar Kano ta kashe sama da Naira miliyan goma sha biyu da dari bakwai wajen sayo shimfidun kwanciya da litattafai ga almajiran makwabtan jihohi da...
Babbar kotun Kano karkashin babban Jojin jIhar Justice Nura Sagir Umar da Justice Nasir Saminu ta saurari daukaka karar da Yahaya Sharif Aminu ya yi ....
Wata ma’aikaciyar lafiya ta wucin gadi a karamar hukumar Nasarawa an yanke mata kafafuwa biyu sakamakon hadarin mota da ta yi a yankin Hotoro bayan ta...
Ana zargin barayi sun sace wa wani mai shayi tukunyar Gas da kuma kayan shayi a kwanar Freedom Radio da ke unguwar Sharada. Mai sana’ar mai...
Al’ummar Dorayi Babba unguwar Jakada sun yi kira ga gwamnatin jihar Kano da ta gyara musu Titin da ya tashi daga unguwar ta Jakada zuwa Rijiyar...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta cafke wani matashi a unguwar Ɗanbare ɗauke da sinƙi-sinƙin tabar wiwi, da aka sarrafa tamkar sinƙin Biredi. Matashin ya ce,...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, za ta sauya wa gidan adana namun daji na jihar matsuguni. Kwamishinan raya al’adu da kayan tarihi na jihar Kano Ibrahim...
Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya sanya hannu kan dokar ilimi kyauta kuma dole a jihar. Gwamna Ganduje ya sanya hannun ne a zaman majalisar...