Wata Kungiya da ke fafutukar yaki da ta’ammali da miyagun kwayoyi mai suna Society for Drug Enlightenment and Control SODEAC, ta gurfanar da Hukumar Lura da...
Gwamnatin jihar Kano ta bukaci duk masu mallakar cibiyoyin kiwon lafiya masu zaman kansu da su bi umarnin da kwamitin Kar ta kwana Kan yaki da...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wani matashi da ake zargi da ta’ammali da tabar wiwi wanda ya yi nadamar shaye-shayen da yake yi. Matashin...
Babbar kotun jihar Kano mai lamba 7 karkashin mai shari’a Usman Na’abba za ta fara sauraron shaida ta uku akan zargin da gwamnatin Kano ta ke...
Ana zargin wata yarinya da dabi’ar barin Awara a duk lokacin da ta dauko talla domin ta samu wasu su biya mata kudin Awara. Wani mutum...
Gwamnatin tarayya ta ce, za ta ci gaba da tallawa manoman Najeriya ta kowacce hanya, domin bunkasa harkokin noma. Ministan harkokin noman kasar Sabo Muhammad Na-nono...
Na’ibin Limamin masallacin Juma’a na Sheikh Abubakar Ɗan Tsakuwa dake unguwar Ja’en Ring Road, Mallam Muhammadu Sabi’u Shauki Harazimi ya ce dole ne iyaye sai sun...
Rundunar ‘ƴan sandan jihar Kano ta ce, labarin da aka rinƙa yaɗawa wata mata ta yi sanadiyyar rasuwar ƴar aikinta saboda dukan kawo wuƙa da ta...
Al’ummar unguwar Tukuntawa dake karamar hukumar birni a jihar Kano sun gwamnatin jihar da ta gina musu makaranta a filin gidan rediyon Manoma da ta sayar...
Ma’aikatar ayyuka da more rayuwa ta jihar Kano za ta kashe Naira miliyan 100 wajen gina titi mai tsawon kilo mita daya a unguwar Karkasara dake...