Shugaban wata makaranta mai zaman kanta a jihar Kano, Malam Nasiru Ghali Mustapha ya ja hankalin iyayen yara da su kula da tarbiyar da kuma ilimin...
Wani mutum mai lalurar kafa wato Gurgu ya ja hankalin al’umma masu nakasa da su nemi sana’ar dogaro da kai maimakon yin bara akan tituna. Mutumin...