Wani malamin addinin musulunci a jihar Kano Malam Muhammad Aliyu, ya bayyana Alkur’ani mai girma, a matsayin abu mai matuƙar mahimmanci, da falala a rayuwar ɗan...
Shugaban hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin shanci da rashawa ta jihar Kano Muhuyi Magaji Rimin Gado ya ce, duk wanda yake tunanin hukumar tana...
Babban Kwamandan hukumar hisbah ta jihar Kano Sheikh Harun Muhammad Sani Ibn Sina, ya bukaci iyayen yara da su kara mayar da hankali wajen kulawa da...
Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya kaddamar da rigakafin dabbobin a dajin Dansoshiya da ke karamar hukumar Kiru. Ya ce, “Za a yi rigakafin ne...
Wani malamin addinin musulunci a jihar Kano Shehu Uba Sharaɗa, ya gargaɗi matasa musamman ma maza, da su ƙara duƙufa wajen neman ilmin addini. Mallam Shehu...
Shugaban makarantar Madarasatu Jawahirul Ahbab Islamiyya Malam Abubakar Hassan, ya ja hankalin gwamnati da masu hannu da shuni, da su rika tallafawa makarantun Islamiyya , domin...
Shugaban kungiyar matasan unguwar Gama dake karamar hukumar Nasarawa, Sale Muhammad Bashir ya ce, burin su shi ne dawo da martaba da zaman lafiya tsakanin musulmai...
Wani mai aikin daurin Karaya a jihar Kano mai suna Ashiru Salisu Hassan, ya ja hankalin masu aikin gini da su rinka kiran Kafintoci suna yi...
Wani dattijon Bafulatani mai suna Tambaya Rangaza dake karamar hukumar Ungoggo a jihar Kano ya ce, wasan shadi ba ya fuskantar mutuwa kamar yadda wasu ke...
A gasar Ahalan division one da aka fafafata a filin Mahaha. ASP Gano-3 Famous FC-1 Jakokore -3 Soccer Dillemer-1. Gwale United-3 Fancy Fagge-1.