Limamin masallacin juma’a na Usman Bin Affan dake unguwar Gadon Ƙaya, Dr Abdullah Usman Usman, ya ja hankalin masu yi wa gawa wanka da su yi...
Kungiyar Alƙalai masu ritaya ta jihar Kano Alƙali ta bukaci gwamnati, da ta wai-wayi tsofaffin Alƙalan jihar wajen basu kuɗaɗen da akan basu bayan da su...
Wata dattijuwa mai suna Hauwa dake yankin Bagauda a jihar Kano na neman tallafin gwamnati da sauran al’umma, da su biya mata kudin gidan da take...
Al’ummar unguwar Ja’en dake karamar hukumar Gwale a jihar Kano, sun koka a kan wani gidan haya da ake bayar da shi ga samari su na...
A yayin da aka fara samun ruwan sama a jihar Kano, Wani manomi a garin Kududdufawa dake karamar hukumar Ungogo a jIhar Kano ya ce, tun...
Wani manomi a garin Kududdufawa dake karamar hukumar Ungogo dake jihar Kano ya ce, tun farkon watan jiya suka fara gyaran gona, sakamakon fara samun ruwan...
Wani Boka dake Rikadawa a karamar Hukumar Madobi, ya fada komar ‘yan sandan jihar Kano, sakamakon kama shi ya na amfani da fararen Mata. Bokan wanda...
Jami’an hukumar Hisba ta jihar Kano sun karbi horon sanin makamar aiki game da harkokin tsaro da kuma binciken manyan laifuka. Masanin harkar tsaro da kuma...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce, sakamakon yajin aikin da ma’aikatan Shari’a ke yi a wannan lokacin, su na bayar da belin kananan laifuka ne...
Ana zargin wata Malamar makaranta da yi wa dalibin ta dukan da ya yi sanadiyar mutuwar sa, bayan an garzaya da shi asibiti a unguwar Kurna....