Yayin da ma’aikatan majalisar dokokin jihar Kano PASAN suka koma bakin aiki a ranar Litinin, majalisar ta buƙaci gwamnatin jihar Kano da ta ɗauki matakin gaggawa...
Shugaban Hukumar karbar korafe-korafen jama’a da hana ayyukan cin hanci da Rashawa ta jihar Kano Barista Muhuyi Magaji Rimin Gado, ya ce, ba za su sanya...
Shugaban gidauniyar Getso Foundation Alhaji Bala Muhammad Getso, ya ce kamata ya yi ƙungiyoyi masu zamankan su, su ƙara mayar da hankali wajen tallafawa marasa ƙarfi,...
Hukumar kare hakkin mai saye da mai sayarwa ta jihar Kano (KSPC) da hadin gwiwar hukumar kula da ingancin abinci da magunguna (NAFDAC), sun sami nasarar...
Dagacin garin Hotoron Kudu Alhaji Ashiru Abubakar Yusif, ya ja hankalin matasa musamman ma maza, da su ƙara zage damtse wajen neman ilimin addinin dana zamani,...
Hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe da yaƙi da cin hanci da rashawa ta jihar Kano ta ce, ya zama dole ƙungiyoyin bijilante, su ƙara dagewa wajen bin doka...
Masanin halayar dan Adam dake jami’ar tsangayar ilmi ta Jami’ar Bayero dake jihar Kano Kwamared Idris Salisu Rogo ya ce, Wani bincike da suka gudanar ya...
Wata budurwa ta kwaci saurayin ta daga hannun masu kwacen Babur a yankin unguwar Kuntau dake karamar hukumar Gwale, a lokacin da saurayin ta ya yi...
Babban Kwamandan hukumar Hisbah Al-Seikh Muhammad Sani Ibin Sina ne, ya yi kira ga al’umma da su ƙara himma wajen yin biyayya ga na gaba dasu....
Wani magidanci mazaunin Niger, tsoron abinda sakamakon gwajin jini kafin aure zai nuna, an yi zargin ya biya sadaki auren, kuma ya taho da matar Kano...