Limamin masallacin Juma’a na unguwar Kuntau, Malam Munzali Bala Muhammad, ya yi kira ga al’umma das u yawaita addu’a da Istigfari domin samun saukar ruwan sama....
Limamin masallacin Juma’a na Imam Jami’ur Rasul dake unguwar Tukuntawa, Malam Abubakar Ahmad Soron Dinki ya ce, sai al’umma sun koma kan koyar Annabi (S.A.W) sannan...
Limamin masallacin Adamu Babarbare dake unguwar Bachirawa Sabuwar Madina, Malam Muhammad Yakub Madabo ya ce, Ni’ima ce babba Allah ya shiryar da mutum kan hanya madaidaiciya...
Na’ibin limamin masallacin Juma’a na Darul Hadis dake unguwar Tudun Yola a karamar hukumar Gwale, Malam Umar Ibrahim Indabawa, ya ja hankalin al’umma da su yawaita...
Mai Unguwar Mai Kalwa dake yankin karamar hukumar Kumbotso, Malam Basiru Dahiru Yakubu, wanda a ka fi sani da mai unguwa na Amira ya ce ya...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta karrama gidan Radio Dala FM, bisa baiwa rundunar damar ganawa da Al’umma kai tsaye ta cikin Shirin Dansanda da jama’a....
Babbar kotun jiha mai lamba hudu karkashin mai shari’a Justice Lawan Wada Mahmud, wasu matasa uku sun gurfana kan zargin laifin hada baki da kuma fashi...
Hukumar Hisba ta jihar Kano ta ce, za ta magance matsalar mutuwar aure ta hanyar wayar da kan mata zamantakewar aure. Babbar mataimakiyar kwamandan Hisba bangaren...
Gwamnatin jihar Kano ta ce nan ba da jimawa ba za ta kaddamar da dokar da za ta rika duba a kan yadda ake barwa mata...
Rundunar ‘yan sandan Kano ta tabbatar da nasarar cafke wata mace da ta haifi jariri ta kuma Jefa shi cikin Rijiya wanda haka yayi sanadiyyar mutuwarsa....