Shugaban majalisar malamai ta jihar Kano, Malam Ibrahim Khalil, ya ce ha’inci ne da yaudara, mutum ya tashi cikin mutane a yayin wani taro, ya yi...
Malamin nan dake jihar Kano, Sheikh Abduljabar Kabara, ya ƙara neman afuwa kan kalaman batanci da yacyi ga fiyayyen halitta ma’aiki (S.A.W). Mallam Abduljabbar ya bayyana...
Bayan kwana ɗaya da kammala Muqabalar da a ka gudanar tsakanin Abduljabbar Kabara da Malaman Kano, a yanzu haka Abduljabbar ya janye kalaman sa da ya...
Sarkin tsaftar Kano, Alhaji Jafar Ahmad Gwarzo, ya yi martani dangane da batun kama wasu masu sayar da Ayaba wadanda hukumar lura da ingancin abinci da...
Hukumar kare hakkin mai saye da mai sayarwa ta jihar Kano, (KSCPC) da hadin gwiwar hukumar KAROTA sun kama wata mota dauke da lalataccen Biskit samfurin...
Limamin masallacin hukumar shari’a ta jihar Kano, Malam Dayyabu Haruna Rashid Fagge, ya yi kira ga al’ummar musulmi da su kasance masu hakuri a cikin bautar...
Limamin masallacin Juma’a na marigayi Umar Sa’id Tudun Wada dake unguwar Tukuntawa a karamar hukumar birnin Kano, Gwani Fasihu Muhammad Dan Birni ya ce, goman farko...
Gwamna Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya amince da nada, Barista Mahmoud Balarabe darakta a ma’aikatar shari’a, a matsayin sabon mukaddashin shugaban hukumar karbar korafe-korafe da...
Hukumar Kula lafiyar ababen hawa ta jihar Kano (VIO) ta ce, nan ba da dadewa ba dokar duba lafiyar motoci a na’ura mai kwakwalwa a hukumance...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta ce a shekarar 2020 data gabata jihar Kano na kan gaba na adadi mafi yawa na masu fama da cutar...