Babbar kotun Shari’ar muslinci mai zamanta a Kofar Kudu ta zauna, domin fara sauraron shaidun kariya a kunshin tuhumar da gwamnatin jihar Kano ta ke yi...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano, ta tabbatar da cewa, ba a samu asarar rai ba, a gobarar da ta kama dakin karatu nan a kwalejin...
Sabon dan wasan kungiyar kwallon kafa Everton, Dele Alli ya ce, damar da zai samu a wajen sabon mai horaswa, Frank Lampard, zai ba shi wajen...
Hukumar kare hakkin masu saye da sayarwa CPC, ta yi martani jim kadan bayan fitowa daga babbar kotun jihar Kano mai lamba 15. Martanin hukumar dai...
Kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a karamar hukumar Ungogo, karkashin mai shari’a Manzur Ibrahim Bello, ta tori wani matashi da daurin watanni shida ko zabin...
Mutumin nan da aka gurfanar da shi a gaban babbar kotun shari’ar musulunci da ke Kafin mai yaki, karkashin mai shari’a Sani Salihu, kan zargin sa...
Kotun majistret mai lamba 58, ta dage zamanta na gobe 3 ga wata a kunshin zargin da ‘yan sanda su ke yi wa Injiniya Mu’azu Magaji...
Kungiyar Barcelona ta tabbatar da daukar Pierre-Emerick Aubameyang daga kungiyar kwallon kafa ta Arsenal. Dan wasan dan kasar Gabon mai shekaru 32 ya rattaba hannu kan...
Wata gobara ta tashi yanzu haka a dakin karatu da ke kwalejin ilimi ta tarayya a jihar Kano (FCE), yayin da jami’an kashe gobara ke kokarin...
Gwamnatin Kano ta shirya gurfanar da malamin makarantar nan Abdulmalik Tanko da mutum biyu a gaban babbar kotun jiha. Barista Aisha Muhamud ce, ta jagoranci tawagar...