Hukumar kwallon kafa ta nahiyar Turay UEFA, ta ce na da tabbacin sauya wasan karshe na gasar cin kofin zakarun Turai na bana daga St Petersburg...
Kotun Majistret mai lamba 70 karkashin jagorancin mai shari’a, Faruk Ibrahim Umar, ta hori wasu matasa 2 da daurin watanni 4 ko zabin tara na Naira...
Tshon Gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya bayyana cewa, ya na nan daram a jam’iyyarsa ta PDP . Kwankwaso ya bayyana hakan ne jim...
Wani matashi a yankin unguwar Dakata kawaji da ke karamar hukumar Nasarawa a jihar Kano ya ce, ya rubuta sunan budurwarsa da wuta ne baro-baro saboda...
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano CP Sama’ila Dikko ya ce, sun samu nasarorin dakile laifuka da kuma tabbatar da tsaro a jihar Kano sakamakon goyan bayan...
Kotun majistret mai 70, mai zamanta a unguwar Nomansland, karkashin mai shari’a, Faruq Umar, ta hori wasu matasa 2 da daurin watanni 4 ko zabin tara...
Wani mahaifin matashi dan shekara 16 da ya sanyawa mari a kafa ya nemi mari da yaron sama da kasa ya rasa shi, sai jin labarin...
An samu gawar wani yaro a cikin Shadda, bayan batan da ya yi kusan sama da watanni 3 a karamar hukumar Ikira da ke jihar Kaduna....
Babbar kotun jihar Kano mai lamba 5 ƙarƙashin jagorancin mai shari’a, Usman Na Abba, ta ci gaba da sauraron shari’ar nan da iyalan marigayi Sharu Ilu...
Ƙungiyar kare haƙƙin Ɗan Adam ta human right foundation of Nigeria ta ce, za ta ci gaba da bibiyar haƙƙin matar da abokiyar zamanta ta rauna...