Majalisar wakilai ta yi karatu na uku a kan kudirin dokar sauya wa Kunchi suna a jihar Kano. Zaman wanda ya wakana a zauren majalisar kasa...
Mazauna Rigar Kuka dake karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano, sun koka kan wani wawakeken musu. Al’ummar yankin sun ce, ita ce hanya daya da su...
Kungiyar kare hakkin Adama ta Human Right Foundation of Nigeria ya ce, kwadayin sai ‘yan mata sun rike waya mai tsada ko saurayi mai mota, ya...
Shugaban hukumar tsaro ta Civil Defence a jihar Kano, Adamu Idris Zakari ya ce, masu aikin sa kai a cikin ayyukan hukumar su na da matukar...
Hukumar kwallon kafa ta duniya Fifa da ta nahiyar turai UEFA ta dakatar da kungiyoyin kwallon kafa na kasar Rasha daga dukkan wasannin, bayan da kasar...
Everton ta samu uzuri daga shugaban kwararrun alkalan wasa Mike Riley, bayan an hana su bugun fanareti a wasan da Manchester City ta doke su da...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta tabbatar da cewa, akalla mutane 12 ne suka kone kurmus, a wani hatsarin mota da ya afku ayankin Tsamawa...