Sabon shugaban hukumar kula da gidajen ajiya da gyaran hali ta jihar Kano, Sulaiman M Inuwa ya ce, hukumar za ta ci gaba kokari, domin duk...
Sakataren ilimi na karamar hukumar Kumbotso, Magaji Muhammad Baure ya ce, za su duba yadda za a samarwa da makarantar Tudun Kaba gine-gine, nan bada dadewa...
Wani matashi mai sana’ar yankan farce, mai suna Musbahu Musa ya ce, ya kashe sama da dubu hamsin, wajen sayen kayayyaki masu inganci, domin zamanantar da...