Dan wasan gaba na Manchester United Marcus Rashford, ya musanta cewa, ya yi wa magoya bayansa rashin kunya da hannunsa. Lamarin da ake magana a kai...
Iyalan Ricketts, wadanda suka mallaki kungiyar kwallon wasan Baseball ta Major League Baseball ta Chicago Cubs, sun tabbatar da cewa suna da sha’awar siyan kungiyar Chelsea....
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta gargaɗi al’umma da su ƙara sanya idanu a kan dukiyoyinsu, domin gudun faɗawarsu hannun ɓata gari. Jami’in hulɗa da jama’a...
Al’umma na ci gaba da kokawa dangane da wani rami a magudanar ruwa a tsakiyar Gadar karkashin kasa da ke Gadon Kaya, wanda ya ke barazana...
Wani manomin rani a yankin Kududdufawa da ke karamar hukumar Ungogo, a jihar Kano Yusuf Aliyu ya ce, shuka amfanin gona da wuri ya na maganin...