Mahaifiyar mai horas da kasar Italiya, Roberto Mancini ta tuhumi mai horaswar bisa kin kiran dan wasa Mario Balotelli, wanda hakan ta ke ganin shi ne...
Wani mai goyon bayan Everton da ya jefa kwalbar da ta bugi dan wasan Aston Villa, Matty Cash, an yanke masa hukuncin dakatar da shi shiga...
Limamin masallacin Juma’a na Faruq Unguwa Uku CBN Quarters, Dr Abdulkadir a jihar Kano ya ce, a guje wa kallon fina-finani a watan Ramadan, domin samun...
Babban limamin masallacin Juma’a na Masjidil Kuba da ke unguwar Tukuntawa, malam Ibrahim Abubakar Tofa ya ce, akwai bukatar su yawaita addu’a, domin samun shugabanni a...
Babban limamin masallacin Juma’a na Usman Bin Affan da ke Gadon Kaya, Dr Abdallah Usman Umar ya ce, domin gujewa aikata barna tsakanin masu sabon aure,...
An kashe wata ‘yar jarida ‘yar kasar Rasha Oksana Baulina, da ke aiki a kafar yada labaran The Insider, a lokacin da take bayar da rahoto...