Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta kama wani matashi dan shekara 18 mai suna, Abdurahman Sulaiman da zargin cakawa kaninsa fasashen gilashi a ciki ya mutu...
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana cewa, a shirye ta ke ta baiwa tsagin shari’a yancin cin gashin kai da zarar majialisar dokokin jihar ta kammala nazari...
Shugaban makarantar Sabilul Najati Islamiyya, Mallam Ahmad Idris Ibrahim, ya ce idan a na son ci gaba a fannin karatun ɗalibai, dole sai iyaye sun bayar...
Kotun Ƙoli ta kasar Brazil ta bayar da umarnin a rufe dandalin shafin sada zumunta na Telegram a faɗin ƙasar. Alƙali Alexandre de Morais ya ce,...
Iyalin Ricketts, waɗanda suka mallaki ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Major League ta Chicago Cubs, ƙungiyar da ke nuna Lord Coe da wata ƙungiya karkashin jagorancin mai...
Majalisar dokoki ta jihar Kano ta yi alkawarin ganin ta kammala dokar da ta shafi muhalli a jihar, domin magance matsalar gurbacewar dake da hadari ga...