Masu siyar da ruwa a Kurar turawa wanda a ka fi sa ni da ‘Yan Garuwa, sun ce sakamakon fitowa tun sanyin Asubahi su na bin...
Tsohon ma’aikacin hukumar samar da ruwan sha ta jihar Kano wanda ya shafe shekaru 20 ya na aiki da hukumar, Injiniya Babangida Lamido, ya ce, duk...
Ma’aikatar ruwa ta jihar Kano, saboda yawan al’umma ba za su iya samar wa al’umma ruwan sha da kowa zai wadata da shi ba. Darakta mai...
Ma’aikatar gona ta tarayya ta ce, rashin amfani da tallafin da ake baiwa manoma yadda ya kamata, ya na dakile ci gaban noma. Mataimakin Darakta, Bashir...
Wani mai sana’ar sayar da ruwa a unguwar Kurna layin Giginya da ke jihar Kano, mai suna Abubakar Sulaiman ya ce, ana sayar musu da tsada...
Wani matashi a jihar Kano, mai suna Khalifa magaji ya ce, rijiyoyin yankin su tuni sun kafe babu ruwa, sai na Famfo, wanda shima sai an...
Wani matashi mai sana’ar dinkin mata, Hassan Muhammad Rabi’u Tukuntawa, ya tabbatar da cewa, tuni haka ya riga ya kulle kofar karbar dinkin Sallah karama mai...
Hukumomi a kasar Saudiyya sun bayyana cewa, a bana za a gudanar da Itiƙafi a masallatan Harami lokacin azumin watan Ramadan. Shafin Haramain Sharifain ya rawaito...