Wata mata mai suna Sailuba Shu’aibu, mai sana’ar sayar da kayan miya ta ce, akwai buƙatar mata su rinƙa gudanar da sana’a, domin rufawa kai asiri...
Wasu daga cikin ‘yan mata a yankin Tsamawa ta karamar hukumar Kumbotso a Kano, sun ce ranar Mata ta duniya rana ce da za su hidimtawa...
Shugabar ƙungiyar mata lauyoyi ta jihar Kano, Barista Bilkisu Ibrahim Sulaiman ta ce, matsin rayuwa ya sanya mata shiga cikin mawuyacin hali. Barista Bilkisu Ibrahim, ta...
Shugabar ƙungiyar ƴan jaridu mata reshe Arewa maso Gabas, Hajiya Halima Musa ta ce, rashin bayyana cin zarafin mata da iyaye ke yi musamman a Karkara...
Wasu daga cikin mazauna garin Tsamawa da ke yankin karamar hukumar Kumbotso, sun ce ranar Mata ta duniya rana ce da za su hidimtawa mazajen su,...
Wata matashiya mai suna Sadiya Usman da ke unguwar Ɗorayi, ƙaramar hukumar Gwale a jihar Kano ta ce, rashin bai wa mata dama ya janyo ake...